Summary
Chapters 3
Comments 4
Bayan bambancin addini da suka samu, shin zata amince ta aure shi ya zamo miji gare ta? Duk kasancewar ita ta rai ne shi da hannayenta masu albarka? Bayan shekaru goma sha biyar data bashi shi zata iya yi masa biyayya matsayin mijinta? #ROMANCE
Similar books